Sakamakon gazawar shugabanci, bayar da tallafi na neman zama wani bangare a tarihin dimokoradiyyar Nijeriya, inda gwamnatocin jihohi da ’yan majalisu da sauran ’yan siyasa suke...
Wata kotu a Amurka ta umurci Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta ƙasar (FBI) da ta fitar da bayanan sirri da aka samu kan Shugaba Bola Tinubu...
Ana zargin wasu ’yan bindiga sun kona masallacin Juma’a da asibiti da gidaje a yankin Biyabiki da ke Karamar Hukumar Tsafe ta Jihar Zamfara. ’Yan ta’addan...
An kori kakar da Osasuna ta shigar da Barcelona kan amfani da ta yi da mai tsaron baya, Inigo Martinez a lokacin gasar La Liga. Sai...
Al’ummar garin Idi Araba da ke Ƙaramar Hukumar Munshin a Legas sun wayi gari da fashewar wani abu mai ƙarar gaske, wanda ya tayar da...
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume ya yi kira ga shugaban Kasa, Bola Tinubu da ya ayyana dokar ta-ɓaci a ɓangaren tsaro da tattalin...
Sama da ma’aikatan lafiya ashirin na asibitin koyarwa na Aminu Kano (AKTH) da suka yi mu’amala kai tsaye da mara lafiyar da ya kamu da zazzabin...
An kashe ƙasurgumin ɗan bingida mai suna Gwaska a jihar Katsina tare da wasu 100 a wani harin da sojoji suka ƙaddamar kan masu aikata miyagun...
Wani bom da ya fashe ya yi sanadin mutuwar fasinjoji tara da ke tafiya a kan titin Maiduguri-Damboa a Jihar Borno. Jaridar The Punch ta tabbatar...
Shugaban Jam’iyyar (APC) na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya jagoranci kwamitin gudanarwa na jam’iyyar, zuwa gidan tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a Jihar Kaduna a ranar...