Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan ta’addar Lakurawa ne sun kai hari kauyen Morai da ke karamar hukumar Augie a jihar Kebbi, inda suka kashe...
Wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun kai hari kauyen Izge da ke Ƙaramar Hukumar Gwoza a Jihar Borno, inda suka kashe sojoji...
Rundunar ‘yan sandan Kasar nan ta yi gargadi kan gudanar da zanga-zangar da wata kungiya mai suna ‘Take It Back Movement’ za ta gudanar a...
Ƙungiyar Gwamnonin jihohin Arewa (NSGF), ta yi Allah-wadai da harin da aka kai wasu ƙauyuka na Ƙaramar Hukumar Bokkos da ke Jihar Filato. Ƙauyukan da...
Rundunar ‘yan sandan Kasar nan ta sanar da janye gayyatar da ta yi wa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II zuwa shelkwatarta da ke Abuja don...
Hukumar tace fina-finai da Dab’i ta jihar Kano ta rufe wani filin shaƙatawa da ke gidan adana namun daji na Kano (Zoo) bayan an yi zargin...
Ɗan wasan ƙasar Belgium, Kevin De Bruyne, ya sanar da cewa zai yi bankwana da ƙungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta Ingila a ƙarshen kakar...
Jirgin da ke ɗauke da mutane sama da 200 daga Bali a ƙasar Indonesia zuwa Ostireliya, ya yi juyawar dole kuma cikin gaggawa bayan wani fasinja...
An kama wani mutum mai shekara 32, mai suna Jaythan Lawrence Glider bisa zargin satar ’yan kunne biyu na zinare na sama da Dalar Amurka 769,000...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Benuwe, ta ceto fasinjoji 14 da wasu ’yan bindiga suka sace yayin da suke tafiya a kan hanyar Makurdi zuwa Otukpo....