Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen jihar Kano, ta kama mutane 22 da ake zargi dauke da miyagun ƙwayoyi iri-iri...
Gwamnatin Tarayyar Kasar nan ta jaddada aniyarta ta haɗin-kan ƙasa da yin adalci wajen naɗa muƙamai a ƙasar, a cewar Ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya (OSGF) a...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta Kasa NBC ta haramtawa gidajen rediyo da Talabijin na Najeriya yaɗa wakar nan mai taken “Tell Your Papa” ta...
Dan wasan gaba na Liverpool ɗan asalin Masar, Mohamed Salah, ya sanya hannu kan sabuwar kwantiragi wadda za ta tsawaita zamansa a Liverpool, inda ya yi...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC shiyyar Kano ta gurfanar da Sulaiman Inuwa Zakiru da Aliyu Ahmed a...
Uban jami’a kuma shugaban majalisar Jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sokoto, Farfesa Attahiru Jega ya ce jami’o’in Najeriya suna karrama marasa ilimi da bayar da digiri...
Hukumar da ke umarni da kyakkyawa da hani da mummuna Hisbah ta jihar Yobe ta ce, ta warware rigingimu 565 a cikin watanni 12 da suka...
Gwamnatin Yobe ta bayyana shirinta na mayar da tubabbun mayaƙan Boko Haram cikin al’ummarsu da aka yi wa shirin kawar da tsattsauran ra’ayi, gyara da sake...
Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta yi hasashen za a yi ruwan sama mai ƙarfi da ambaliya a jihohi 30 da kuma babban birnin tarayya Abuja. Jihohin da...
Kwamitin da gwamnatin jihar Kano ta kafa a ranar Alhamis din nan ya tafi domin gudanar da bincike kan kisan da aka yi wa wasu matafiya...