Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta sun ceto wani babban jami’in soja, Laftanar Kanal Ofor Amobi, da wani farar hula mai suna Ikechukwu Onwuanra, bayan shafe...
Tsohon Shugaban Ƙasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya ce zaɓar Atiku Abubakar a matsayin mataimakinsa a zaɓen shugaban ƙasa na 1999 shi ne babban kuskuren da ya...
Kimanin ma’aikatu da hukumomin gwamnatin tarayya 78 sun ware kusan Naira biliyan 400 a kasafin kudin 2026 domin gina da gyara dakunan taro, masallatai, fadojin sarakunan...
Wani alƙalin kotun Musulunci, Mai Shari’a Muhammad Mukhtar, ya tsallake rijiya da baya bayan da ’yan bindiga suka kai hari a harabar kotun da yake shari’a...
Hukumar DSS ta gurfanar da wasu mutane biyar da ake zargin mambobin ƙungiyar Ansaru ne a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan satar ɗalibai...
Wata tawaga da ta kunshi ’yan kasuwa da manyan jami’an gwamnatin Kano ta gana da Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume, inda ta nemi a gaggauta sakin...
Aƙalla mutum uku ne aka kashe a cikin wani masallaci, yayin da wasu da dama suka yi ɓatan dabo bayan ’yan bindiga sun kai hari ƙauyen...
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta gaza gurfanar da wanda ya kira kansa Darakta-Janar na Hukumar Presidential Foreign Investment Promotion Council (PFIPC), Adeyemi Adeniyi, a gaban Kwamitin...
Ƙungiyar ’Yan Jaridar Yanar Gizo a Kano, tare da hadin gwiwar gidauniyar Aminu Magashi Garba, ta shirya taron horaswa na yini guda domin ƙarfafa ƙwarewar ’yan...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da rasa ikon kula da harkokin kuɗin...