Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya shaida saukar jirgi na farko a Filin Jirgin Sama na Gusau a ranar Lahadi, wani muhimmin ci gaba ga jihar...
Dangote Cement Plc, Obajana, has graduated no fewer than 40 participants from its host communities following a comprehensive training programme in fish farming and entrepreneurship. ...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta samu sahihan bayanan sirri daga Kwamitin Tsaro na Jiha cewa wasu na yunkurin haddasa rikici da tayar da zaune...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Alhamis 19 da Juma’a 20 ga Maris, 2026 a matsayin hutun ƙasa domin bikin Eid al-Fitr. Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi...
Najeriya, Bola Tinubu, ya tashi daga Abuja a ranar Talata 17 ga Maris domin kai ziyarar aiki zuwa United Kingdom, wadda ita ce ta farko da...
Rundunar ‘yan sandan Borno ta tabbatar da cewa wasu da ake zargin ‘yan kunar bakin wake ne sun kai hare-haren abubuwan fashewa a wurare uku a...
Kotun Kolin Saudiyya ta yi kira ga mazauna ƙasar da su fara duban jaririn watan Shawwal a yammacin ranar Laraba, 29 ga watan Ramadan na shekarar...
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya, Federal Airports Authority of Nigeria (FAAN), ta musanta rahoton da ke cewa wasu ƴan bindiga sun yi yunƙurin...
Tsohon shugaban ƙasar Najeriya, , ya bayyana cewa ƙasar na samun ci gaba a ƙarƙashin jagorancin Shugaba . Ya faɗi haka ne bayan wata ziyara da...
Babban Bankin Najeriya, Central Bank of Nigeria (CBN), ya fitar da sabbin dokoki ga bankuna da cibiyoyin kuɗi domin ƙarfafa tsaron biyan kuɗi ta yanar gizo...