Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya taya Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu murnar cika shekaru 74 a duniya. Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa...
Ƙungiyar Kwankwasiyya ta sanar da cewa Mataimakin Gwamnan Jihar Kano ya miƙa takardar murabus daga mukaminsa, a wani mataki da ta ce an ɗauka domin tabbatar...
Shugaba Bola Tinubu tare da ministocinsa da gwamnonin jihohi 32 da kuma delegates 8,453 daga sassan Najeriya sun isa Abuja domin halartar babban taron jam’iyyar APC...
Wani sabon rahoto ya nuna cewa kashi 94 cikin 100 na ’yan Najeriya na fama da matsin tattalin arziki, inda kashi shida kacal ne ke cikin...
Hafsat Yusuf, matar da ta haifi ‘yan biyar a Asibitin Kwararru na Murtala Muhammad da ke Kano, ta rasu. Mijinta, Salisu Nafiu, ya tabbatar da rasuwarta...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga mukaminsa na Kwamishinan Zuba Jari, Kasuwanci da Masana’antu. Wannan na kunshe ne...
Ministan Ilimi, Tunji Alausa ya bayyana cewa Najeriya na bukatar kashe kusan dala miliyan 345 a duk shekara domin dawo da yara kusan miliyan 15 da...
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci dukkan jami’an gwamnati da ke da niyyar tsayawa takara a zaben 2026 da su yi murabus daga mukamansu. Wannan na kunshe...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce ta samu gagarumin nasara a ayyukanta na ceto rayuka da dukiyoyi, inda ta ceto mutane takwas tare da...
The Emir of Kano, His Highness Alhaji Aminu Ado Bayero, has called on Nigerians to remain steadfast in prayers for the peace, unity, and prosperity of...