Connect with us

Featured

Najeriya Na Buƙatar Dala Miliyan 345 Duk Shekara Don Magance Matsalar Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta – Gwamnatin Tarayya 

Ministan Ilimi, Tunji Alausa ya bayyana cewa Najeriya na bukatar kashe kusan dala miliyan 345 a duk shekara domin dawo da yara kusan miliyan 15 da ba sa zuwa makaranta cikin tsarin ilimi. Ya bayyana hakan ne a wani taro da ma’aikatar ilimi ta shirya tare da masu zaman kansu a Lagos.

A cewarsa, kusan kashi 25 na yara masu shekaru 5 zuwa 14 ba sa makaranta a fadin kasar, yayin da wannan adadi ke karuwa zuwa kashi 41 a yankunan Arewa maso Gabas da Arewa maso Yamma. Ya ce duk da kokarin da gwamnati ke yi, ana bukatar karin jari daga bangaren masu zaman kansu domin inganta ilimi da bunkasa tsarin koyarwa.

Ministan ya kuma ce gwamnati ta riga ta kashe biliyoyin naira wajen horas da dalibai da gyaran makarantu, tare da samar da tallafi ga cibiyoyin koyar da sana’o’i. Ya kara da cewa gwamnati na hada kai da kasashen waje domin tara kudade da za su taimaka wajen bunkasa ilimi a Najeriya da sauran kasashe.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet