Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya bayar da umarni ga wani kwamitin gwamnatin tarayya da ya aiwatar da matakan gaggawa domin karya farashin kayan abinci a fadin...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta nuna rashin jin daɗi kan yaƙin neman zaɓe da wasu jam’iyyun siyasa da ‘yan takara ke gudanarwa...
The Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf has extended heartfelt congratulations to the State Commander-General of Hisbah, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa on the Conferment of...
Daliban Najeriya suna ƙara amfani da fasahar wucin gadi (AI) wajen tallafa musu a karatu, in ji sabbin bayanan binciken Google da aka fitar a ranar...
Kungiyar ma’aikatan man fetur da iskar gas ta Najeriya (NUPENG) ta dakatar da yajin aikin kwana biyu bayan wani taro da gwamnatin tarayya da kuma kamfanin...
Wata tankar gas ta yi karo da mota a kan hanyar Owerri–Onitsha Expressway da ke Jihar Imo, inda mutum 12 suka rasa rayukansu, ciki har da...
A ranar Laraba 10 ga Satumba, 2025. Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya faɗi, lamarin da ya janyo asarar duƙiya a sassa da dama na...
Matatar Mai ta Dangote ta ce yajin aikin direbobin tankar mai ba zai kawo karancin man fetur a Najeriya ba. Kakakin kamfanin, Anthony Chiejina, ya tabbatar...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da haramta amfani da Injin Sare Bishiya ba tare da lasisi ba, wajen sare ko gyaran bishiyoyi, domin yakar sare bishiyoyi...
Fadar shugaban kasa ta karyata kalaman tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, kan yadda bashin Najeriya ke ƙaruwa. Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin...