Tsohon Sanatan Zamfara ta Tsakiya, Kabiru Marafa, ya ce zai tabbatar cewa ya ragewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kuri’a miliyan ɗaya a zaben shugaban ƙasa na...
Shahararren attajirin Afirka, Aliko Dangote, ya bayyana cewa bai taɓa dogara da gadon dukiya daga mahaifinsa ba wajen gina kasuwancinsa. Ya ce duk abin da yake...
The Nigeria Association of Women Journalists (NAWOJ) calls on citizens in Kano State and across the federation to massively participate in the ongoing voter registration exercise....
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke mutane 107 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a watan Agusta, 2025....
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya rusa majalisar zartarwarsa baki ɗaya. Sai dai ya sake tabbatar da Sakataren Gwamnatin Jihar, da Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnatin...
Sama da mutum 800 sun rasa rayukansu a Afghanistan bayan wata girgizar kasa mai karfin maki 6.0 da ta auku a daren Litinin, inda ta ruguza...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa ba shi da wata alaƙa ta musamman da gwamnan mai ci, Uba Sani, inda ya ce...
Kungiyar kare haƙƙin jama’a ta SERAP, ta roƙi Shugaba Bola Tinubu da ya gaggauta janye sabon ƙarin kuɗin fasfo da Hukumar Shige da Fice ta Najeriya...
Sources within the EFCC revealed that Mr. Usman, nicknamed “ka fi chairman” by colleagues—roughly meaning “de facto NAHCON Chairman”—spent the night in EFCC custody in Abuja....
From the heart of Kano State emerges a young journalist whose passion for history, culture, and truth-telling has steadily carved him a place in Nigeria’s digital...