Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta bayyana rashin jin daɗinta kan amincewar da Gwamnatin Tarayya ta yi, na kafa sababbin jami’o’in masu zaman kansu duk...
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya bayyana rashin jin daɗinsa kan adadin kuɗin da gwamnatin tarayya ta biya a matsayin diyya saboda kwace sansanin NYSC...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC) ta kama wasu manyan jami’ai na Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) bisa zargin zamba. Rahotanni sun nuna cewa...
Gwamnatin Amurka ta bayyana damuwa kan sabon mafi ƙarancin albashi na Najeriya, inda ta ce N70,000 da aka amince da shi bai isa ya fitar da...
Babban sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya, Antonio Guterres, ya sake sabunta kiran gaggawa na tsagaita wuta a Gaza, bayan da Isra’ila ta sanar da fara kai farmaki...
Mutane 32 ne aka tabbatar sun mutu a harin da ’yan bindiga suka kai da safiyar Talata a masallacin unguwar Mantau, karamar hukumar Malumfashi, Jihar Katsina....
Babban Hafsan Sojojin Ƙasa, Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya bayyana cewa za a kawo ƙarshen ƙalubalen da sojoji ke fuskanta kai tsaye domin magance su yadda...
Shugaba Donald Trump ya yi nuni da cewa kawo ƙarshen yaƙin tsakanin Rasha da Ukraine ba wai kawai zai dakatar da ɗaya daga cikin mafi munin...
Kano State Government Establishes Mobilization Taskforce on Voter Registration In line with the directives of the Independent National Electoral Commission (INEC) on the commencement of voter...
Ministan Noma Abubakar Kyari, ya bayyana cewa Najeriya na kashe kusan dala biliyan 10 a duk shekara wajen shigo da kayan abinci daga waje, ciki har...