Kungiyar kwadago ta yi kakkausar suka kan ayyana dokar ta baci a jihar Ribas, inda ta yi gargadin cewa za a iya tilasta mata daukar kwararan...
Wata kungiyar masu rijistar zabe daga mazabar Kogi ta tsakiya sun mika takardar koke ga hukumar zabe ta kasa (INEC) a ranar Litinin inda suka nemi...
Hukumar kula da gidan gyaran hali ta kasa (NCoS) ta sake samun nasarar cafke biyar daga cikin fursunoni 12 da suka tsere daga gidan yari a...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗin cewa za a samu mutum 2,000 sabbin kamuwa da cutar SIDA duk rana a faɗin duniya. MDD ta ce tana...
Amurka da Ukraine za su gudanar da wata gajeruwar tattaunawa a Saudiyya a yau Talata, kwana guda bayan tattaunawar da aka yi tsakanin Amurka da Rasha,...
Gwamnatin tarayya kasar nan za ta ɗauko hayar ƙwararrun zaratan sojoji daga ƙasashen duniya domin horar da sojojin ƙasar aikin ƙundumbala wajen tunkarar ƴan ta’adda da...
Rundunar ‘yan sandan Birnin Tarayya Abuja ta ce ta kama damin alburusai 488 da aka ɓoye a jarkar manja a tashar mota. Mataimakin kwamishinan ‘yan sandan...
The newly appointed Managing Director of the Kano State Urban Planning and Development Authority (KNUPDA), Arc. Hauwa Hassan Tudunwada, has pledged her commitment to working tirelessly...
Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin gudanar da bincike cikin gaggawa bisa fasa gidan yarin da aka yi na Koton Karfe da ke jihar Kogi. Ministan...
Wata Motar Tanka ɗauke da man fetur ta kama da wuta yayin da ta ke sauke mai a gidan man A.A. Rano da ke Kontagora, a...