Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Za Ta Gudanar Binciken Gaggawa Kan Fasa Gidan Yarin Koton Karfe

Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin gudanar da bincike cikin gaggawa bisa fasa gidan yarin da aka yi na Koton Karfe da ke jihar Kogi.

Ministan harkokin cikin gida, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo a wata sanarwa da mai ba shi shawara kan harkokin yada labarai, Babatunde Alao ya fitar ranar Litinin a Abuja, ya bayyana lamarin a matsayin abin takaici.

Niger: Wata Gobara Ta Tashi A Gidan Mai Sanadiyyar Fashewar Motar Tanka

Ya sha alwashin tabbatar da cewa an kama duk fursunonin da suka tsere.

Ministan ya kuma umurci mukaddashin Kwanturolan Hukumar Kula da gidajen yari na kasa Sylvester Ndidi Nwakuche, da ya ziyarci cibiyar da ke jihar Kogi domin tantance halin da ake ciki tare da fara bincike mai zurfi domin gano abubuwan da suka haddasa faruwar lamarin.

An samu labarin fasa gidan yari a gidan yarin a ranar Litinin, inda aka ce fursunoni 12 sun tsere, yayin da aka ce wani jami’in gidan yari ya bata.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet