Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargaɗin yiwuwar aukuwar ambaliyar ruwa a wasu jihohi 13 tsakanin 11 zuwa 20 ga Agustan 2026. Jihohin...
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun kai hari Makarantar Sakandiren Gwamnati da ke Opada-Olowa a ƙaramar hukumar Dekina ta Jihar Kogi, inda suka sace...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da aiwatar da ayyukan tituna 27 da darajarsu ta haura tiriliyan N3.9 a jihohi 15 na Najeriya. Ministan Ayyuka, David...
Hukumar Tsaro ta Ƙasa (DSS) ta gurfanar da Abdulmalik Abdulazeez Obadaki, wanda ake zargi da jagorantar harin bindiga da aka kai wa cocin Deeper Life Bible...
Gwamnan Jihar Kogi, Alhaji Ahmed Usman Ododo, ya bayar da umarnin rufe garejin manyan motoci da ake amfani da su ba bisa ka’ida ba a Zariagi...
Sanata mai wakiltan Kogi ta tsakiya wadda aka dakatar Natasha Akpoti-Uduaghan, ta bijirewa dokar hana zirga-zirgar da aka sanya wa jihar Kogi inda ta gudanar da...
Wata kungiyar masu rijistar zabe daga mazabar Kogi ta tsakiya sun mika takardar koke ga hukumar zabe ta kasa (INEC) a ranar Litinin inda suka nemi...
Hukumar kula da gidan gyaran hali ta kasa (NCoS) ta sake samun nasarar cafke biyar daga cikin fursunoni 12 da suka tsere daga gidan yari a...
Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin gudanar da bincike cikin gaggawa bisa fasa gidan yarin da aka yi na Koton Karfe da ke jihar Kogi. Ministan...
Aƙalla fursunoni 12 ne suka tsere baya sun fasa wani gidan yari da ke garin Kotonkarfe a Jihar Kogi. Kwamishinan yada labarai na jihar, Kingsley Femi...