Daraktan Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na APC a 2027, Abdulaziz Yari, ya ce babu wani dalilin da zai sa yankin Arewa ya ƙi goyon bayan...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) ta musanta batun goyon bayan Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027, a cewarta ƙungiyar ba ta siyasa ba ce. Shugaban...
Sanatan Bauchi ta Kudu, kuma dan takarar gwamnan Bauchi na jam’iyyar PRP a 2027, Shehu Buba Umar, ya ce a shirye yake ya fuskanci cikakken bincike...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta rufe Masallacin Juma’a na Sheikh Musa Lukuwa da ke Mabera, har sai baba ta gani, tare da kafa kwamitin malaman addini domin...
Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya yaba wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan matakan da ya ɗauka na cire tallafin man fetur da kuma...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ce rikicin Boko Haram ya lalata gine-ginen makarantu sama da 5,000, tare da sabbaba barin yara kimanin miliyan 2.2...
Dan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya ƙalubalanci gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ta fito ta bayyana yadda aka yi amfani da...
Jakadan Najeriya a ƙasar Mexico, Reno Omokri, ya ce N3,000 a rana na iya wadatar da matsakaicin ɗan Najeriya wajen biyan bukatunsa na yau da kullum....
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Action Congress (AAC), Omoyele Sowore, ya yi alkawarin mayar da mafi ƙarancin albashi zuwa Naira 500,000 a duk wata...
Rundunar sojin Nijeriya ta tabbatar da sace wasu malaman addinin Musulunci shida a jihar Zamfara. An ce lamarin ya faru ne ranar Asabar, bayan limaman...