Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta kori karar da iyalan marigayi tsohon shugaban kasa, Sani Abacha suka shigar suna kalubalantar Gwamnatin tarayya kan...
Majalisar wakilan Najeiya ta bayyana shirin ta, na gudanar da bincike kan zargin da ake yi na cewa man fetur din da ake samu daga matatar...
Alhaji Aliko Dangote ya bukaci Kamfanin Mai Na Kasa na Najeriya (NNPCL) da ya zo saye matatar man sa, wadda ita ce ta biyu mafi girma...
…….Introducing Autocracy in the Senate By Abdullahi Alhassan, Kaduna The Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC) has strongly criticized the recent removal of Senator Ali Ndume...
Ofishin yada labarai na tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar LP ya musanta zargin da mai magana da yawun fadar shugaban kasa, Bayo Onanuga yayi...
Mataimakin Gwamnan jihar Edo wanda kotu ta dawo da shi bayan an tsige shi, Comrade Philip Shaaibu ya jagoranci tawagar magoya bayan jam’iyyar PDP zuwa APC...
Ƴan Najeriya sun yi kira da a kori shugaban hukumar kula da harkokin man fetur ta kasa, Farouk Ahmed bisa kalaman da yayi na cewa man...
Jami’an rundunar tsaron farin kaya ta DSS sun kashe daya daga cikin ‘yan bindigar da suka sace mahaifiyar mawakin nan Rarara tare da kama 1 daga...
Shelkwatar tsaron Najeriya ta ce sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 125 tare da kama 200 da ceto mutane 140 da aka yi garkuwa dasu a samamen...
Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta kudu ya ce yana daga cikin sanatocin da suka kafa jam’iyyar APC. Sanatan na mayar da martani ne kan...