Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce ta dakatar da duk wani gangami da ya saba doka da kungiyar ‘yan uwa Musulmai ta IMN za ta...
Wanda yafi kowa kudi a Afrika, Alhaji Aliko Dangote yayi bayanin cewa burin da yake da shi bunkasa fannin masana’antu a Najeriya ne yasa bai mallaki...
Wani jami’in hukumar jindadin alhazai ta jihar Kaduna, Malam Ya’u Inuwa, ya dawo da wayoyi guda 2 da kudinsu ya kai Naira Miliyan 4 da ya...
Gwamna Hope Uzodunma na jihar Imo ya bukaci matasan yankin kudu maso gabas da su kauracewa kiraye kirayen da ake yi na zanga zangar adawa da...
Fitaccen malamin addinin musuluncin nan, Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya yi kira ga Malamai da su nemi ganawa da shugaban kasa domin sanar da shi halin...
Wani dan fasa kwauri ya kashe jami’in hukumar hana fasa kwauri ta kasa dake sashi na 2 na hukumar. Jami’an ya rasa ransa ne yayin da...
Masarautar Kano ta tabbatar da samun afkuwar gobara da ake zargin kunnata aka yi a fadar Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi na II. A sanarwar da...
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya tabbatarwa da al’ummar jihar cewa ba zai saci kudinsu ba kuma yayi gargadi ga duk wanda aka samu...
By Abdullahi Alhassan, Kaduna A national dialogue aimed at guiding the innovative use of artificial intelligence (AI) in Nigerian higher education will be held in Abuja...
An jibge jami’an tsaro a kofar gidan Sarki dake Kofar Kudu a jihar Kano a yayin da ake rade radin cewa matasa za su fito zanga-zanga...