Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta sanar da kama wasu ma’aurata bisa zargin yunkurin siyar da dan su mai shekaru 2 domin tafiya kasar Canada. Mai...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi maraba da hukuncin kotun koli da ya tabbatar da ‘yancin kananan hukumomi. Chief Ajuri Ngelale, mai magana da yawun...
Zargin Badakalar Kudade: Kotu taki aminta da bukatar bada umarnin kama Ganduje Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a, Justice Amina Adamu Aliyu ta yanke...
Kotun kolin Najeriya ta yanke hukunci a karar da gwamnatin tarayya ta shigar da gwamnoni 36 na kasarnan kan ‘yancin kananan hukumomi. A karar da Antoni...
Uban jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote dake garin Wudil, Alhaji Aliko Dangote yayi alkawarin gina karin dakunan kwana na dalibai guda 3 da kuma...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje da mai dakinsa Hafsat Ganduje da wasu mutane 6 za su gurfana gaban babbar kotun jihar Kano a...
Da yiwuwar a kirkiri sabuwar jihar Tiga daga Kano bayan da aka gabatar da kudurin hakan a gaban majalisar dattawa. An yi kudurin dokar wacce Sanata...
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ahmad Lawan, ya ce za a iya samun gagarumar zanga-zanga idan gwamnati bata magance hauhawar farashin kayayyaki da karin kudin wuta...
Shugaban kungiyar manoma ta AFAN, Arc. Kabir Ibrahim ya ce bada damar shigo da shinkafa Kasar nan barazana ne ga ‘yan Najeriya da suka zuba hannun...
Jirgin karshe dake dauke da Alhazan jihar Kano ya baro birnin Jeddah zuwa Kano wanda hakan ya kawo karshen kammala aikin Hajjin bana. Jirgin na Max...