Connect with us

Featured

Bada damar shigo da shinkafa barazana ne ga masu samar da ita a Najeriya – Kungiyar manoma

Shugaban kungiyar manoma ta AFAN, Arc. Kabir Ibrahim ya ce bada damar shigo da shinkafa Kasar nan barazana ne ga ‘yan Najeriya da suka zuba hannun jarinsu a kamfanunuwan shinkafa na gida.

Ya bayyana hakan ne yayin ganawa da jaridar Nairametrics a jiya Talata.

Sannan ya yi kira ga gwamnati da ta zuba hannun jari ta hanyar bada tallafin kayayyakin noma kamar injina da taki da magunguna domin samun isasshen abinci a kasar nan.

“Najeriya da ‘yan Najeriya sun zuba hannayen jarinsu mai hawa a fannin samar da shinkafa, zai zama abin takaici gare su idan aka amince da shigo da shinkafa idan hakan ya zama dole”.

Hakan na zuwa ne yayin da gwamnatin tarayya ke shirin janye harajin shigo da kayayyakin abinci a dai-dai lokacin da kayan abincin ke tashin gwauron zabi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet