A kalla dalibai 200 gini ya danne a makarantarsu da safiyar yau Juma’a a cewar kwamishinan yada labarai na jihar Plateau, Mista Musa Ashoms Rahotanni sun...
Hukumar tattara kudadaden shiga ta tarayya FIRS ta ce adadin sabbin masu biyan haraji a Najeriya ya karu da dubu dari da saba’in sannan an samu...
Shugabar riko ta karamar hukumar Wudil, Hajiya Bilkisu Yakubu Indabo ta sanar da bada tallafin karatu ga dalibai mata dake karatu a fannin kimiyya ‘yan asalin...
Hukumar lura da yanayi ta Nijeriya (NiMet) ta yi hasashen samun guguwa da ruwan sama a faɗin Nijeriya daga Yau Juma’a 12 ga yulin 2024, zuwa...
Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC) ta ce ta shirya tsaf domin gudanar da sabon kidayar jama’a da gidaje a watan Nuwamban 2024. Da yake ganawa da...
Wata Kotun Majistare da ke Kafanchan a Jihar Kaduna ta tasa keyar wani malamin makaranta mai suna Josiah Alkali zuwa gidan yari bisa zargin sa da...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da cewa a cikin kwanaki goman, kotu ta kuma ba da umarnin tsare karin wasu ’yan daba 43 a...
Jaridar Stallion Times Media Services, da hadin gwiwar MacArthur Foundation, Sun shirya wata Tattaunawa ta Musamman akan yadda za’a samu Kyakkyawan Shugabanci. Taron wanda aka gudanar...
Dan majalisar dattawa mai wakiltar Borno ta Kudu Sanata Ali Ndume, ya ce tabbatar da ‘yancin cin gashin kan kananan hukumomi shi ne babbar nasarar da...
By Abdullahi Alhassan, Kaduna Hassy Haven Foundation Nongovernmental organization,NGO has keyed into the Federal Government’s Cancer Care initiative by supporting 25 indigent female cancer patients at...