Hukumar EFCC ta janye karar da ta daukaka a gaban kotu na neman kama tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello. Lauyan EFCC, J.S Okutepa, Mai mukamin...
Former Minister of Aviation, Captain Hadi Sirika, has spent his second consecutive night in the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) custody as investigations continue into...
Gwamnatin Jihar Ogun ta rufe wasu coci-coci guda uku saboda suna damun jama’ar yankunansu da kara. Da yake rufe cocinan a birnin Ibadan, mashawarcin gwamnan jihar...
Tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce a shirye yake ya gurfana a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja, domin amsa tuhume-tuhume 19 da...
Har yanzu dai Tsohon Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Godwin Emefiele, na fuskantar sabbin tuhume-tuhume guda hudu daga EFCC. EFCC ta zargi Emefiele da buga kudi...
Shugaban hukumar EFCC da ke yaƙi da masu yi wa arzikin Najeriya zagon ƙasa, Ola Olukoyede ya sha alwashin yin murabus idan aka gaza gurfanar da...
Matatar man Dangote ta sake rage farashin man dizal da na man jirgi a kokarin saukaka farashinsa a sassan kasar nan. Wannan na zuwa ne kasa...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta sauke wasu hakimai 15 bisa zargin su da taimakawa rashin tsaro, kwacen filaye da sauran laifuka. An sallami hakimai 9 daga mukamansu...
Operatives of the Nigeria Security and Civil Defence Corps, Delta Command have arrested three oil thieves with about 16,000 litres of Automotive Gas oil, also known...
Mahaifin wata yarinya ’yar shekara 11 da ta rasa ranta bayan da wani malami ya yi mata fyade a Jihar Kano ya roki gwamnati da hukumomin...