A cigaba da kai ziyarar ta’aziyya ga Iyayen yarinyar nan mai shekaru 5 a Kano Hanifa Abubakar, mai dakin gwamnan jihar Kano Farfesa Hafsat Abdullahi Umar...
(1) Ni ban yarda akwai ƙabilanci a harkar zaɓen ‘yan wasan Super Eagle ba, abin nan zahiri ce idan har mutum ya iya, ya cike duk...
Idan DSS suka yi bincike, suka bi sawu, sannan suka yi nasarar kama mai laifi, sun gama aikinsu. Akan kes din Haneefa, an kai musu kuka,...
Babbar sakatariyar hukumar kasa da safayo ta jihar Kano Dr Zainab Ibrahim Baraje ta bayyana haka ne a tattaunawar ta da KakakiHausa a wajen taron Saukar...
An samu wasu gungun mutane suna ta jidar ‘ya’yan jihar Kano suna kaiwa Kudu ana cinikin su kamar awakai. An sauya musu suna da addini an...
Rahotanni sun bayyana cewa wani malamin makarantar boko mai suna (Noble Kind Academy) shine ya sace Hanifa Abubakar wadda ake kyautata zaton dalibar sa ce. Yarinyar...
Ko shakka babu shugaba Buhari ya daura Nigeria akan kyakkyawan tafarki na ta noma abincin da za ta ci, duk da yake yan arewa da su...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa kuma dan takarar shugaban kasa a 2023, Asiwaju Bola Tinubu, ya ziyarci iyalan marigayi Christopher Alao-Akala a Ogbomosho. Ziyarar dai ita...
Jam’iyyar PDP ta jinjina wa sojojin Najeriya bisa jajircewa, aminci, sadaukarwa da kwazo wajen kare kasarmu, musamman a lokacin da ta fuskanci tabarbarewar tsaro a cikin...
Gwamnan jihar Ebonyi Dave Umahi ya ce ya sanar da shugaban kasa Muhammadu Buhari burinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC mai mulki. Matakin...