Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya sauka a filin sauka da tashin jiragen sama na Nmandi Azikiwe da ke babban birnin tarayya Abuja,...
Amadadin bayin Allah da basu da damar isar da saƙonsu gareku ƴan ƙasa na gari wanda suke kuka ba dare ba rana kan abubuwan da suke...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya jajanta wa gwamnatin Amurka da mutanen ƙasar kan mahaukaciyar guguwar da ta kashe sama da mutum 100 a jihohi shida. A...
Ɗaya da ga cikin jagororin zanga-zangar #NoMoreBloodshed in Kano state, Zainab Naseer Ahmed ta nisanta kan ta daga zanga-zangar, jim kaɗan bayan ta dawo daga ofishin...
Sheikh Bello Yabo Sokoto ya bayyana cewa zai jagoranci zanga-zangar adawa da shirin Gwamnatin Najeriya na sayar da Litar mai a kan ₦340 a shekarar 2022....
A wannan makon filin mata da sana’a na kamfanin WhiteBlood Multimedia Service masu mallakin shafin jaridar Kakaki Hausa ya samu zarafin tattaunawa da wata matashiya mai...
Fitaccen ɗan jaridar nan da ke aiki da gidan rediyon Freedom a jihar Kano, Nasiru Salisu Zango ya bayyana takaicinsa akan irin halin da yankin Arewacin...
Kwana uku da suka gabata kwamishinan ƙananan hukumomi a jihar Kano Alhaji Murtala Sule Garo wanda ake yi wa kirari da kwamanda, a yi masa take...
Wata rana wani yaro mai suna Francis haifaffe kuma mazaunin kasar Faransa ya shiga ajinsu na makaranta ya zauna. Babu jimawa sai malamarsu tazo aka fara...
Akwai wata babbar matsala da ta ke kokarin tunkaro mu a Arewa da ya kamata mu tashi tsaye don magance ta. Jiya na ga wata wallafa...