Wasu ’yan bindiga sun kashe wani babban jami’in soji, Kanal Abdussalam A. Ude, a lokacin da ake zargin sun kai hari domin sace shi a gidansa...
Kwamitin Majalisar Wakilai da ke binciken ayyukan hukumar Presidential Foreign Investment Promotion Council (PFIPC) ya umarci Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Olatunji Disu, da ya gabatar...
Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da kama jami’inta, Private Mohammed Yusuf, wanda aka ayyana nema ruwa a jallo bisa zargin hannu wajen samar da kayan soji...
Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya haƙura da neman sake tsayawa takara a zaɓen 2027,...
Akanta Janar na Ƙasa, Shamseldeen Ogunjimi, zai gurfana a gaban Kwamitin Wucin Gadi na Majalisar Wakilai domin amsa tambayoyi kan yadda aka ware wa wata hukumar...
Every major public policy initiative inevitably attracts scrutiny, and that is both healthy and necessary in a democracy. Constructive criticism strengthens governance by exposing weaknesses, improving...
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun yi garkuwa da Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Mai Shari’a Faruku Hassan Bunza, bayan sun kai hari gidansa...
Tsohon Daraktan Yaɗa Labarai na Ma’aikatar Tsaro, Manjo Janar John Enenche (mai ritaya), ya buƙaci gwamnatin tarayya ta ƙara albashin sojojin Najeriya, inda ya ce bai...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da cewa za a gudanar da auren mutum 1,500 da za su ci gajiyar shirin auren gata daga ranar 6 zuwa...
Rundunar Sojin Ƙasa ta Najeriya, ta hannun sashen kula da kayan aikinta, ta ayyana neman wani jami’inta mai suna Mohammed Yusuf Amutu ruwa a jallo bisa...