By Mustapha Muhammad The atmosphere in the historic Coronation Hall in the Ancient City of Kano has been filled with joys and happiness as Alhaji Abba...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da daukar sabbin malamai 500 domin karfafa bangaren ilimi a fadin jihar. Wannan na zuwa ne bayan kammala wani...
Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya (ASUU) ta bayyana cewa har yanzu ba ta ga kudi N50bn na farfado da jami’o’i da gwamnatin tarayya ta yi ikirarin cewa...
Hukumar Nigerian Education Loan Fund (NELFUND) ta bayyana cewa adadin masu neman tallafin karatun gwamnati ya haura miliyan daya, cikin kasa da shekara guda da kaddamar...
Gwamnatin Jihar Kano ta cimma yarjejeniya da gwamnatin Jamhuriyar Guinea Bissau domin ƙarfafa dangantakar aiki a fannoni da suka haɗa da noma, ilimi, al’adu, yawon buɗe...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) ta sanar da dakatar da yajin aikin gargadi na makonni biyu da ta fara a ranar 13 ga Oktoba. Shugaban...
Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) tare da Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) sun haɗa kai domin neman mafita ta dindindin ga matsalolin da ke haifar da rikice-rikicen...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) ta bayyana cewa tana sa ran samun amsar gwamnatin tarayya a ranar Litinin, yayin da yajin aikin gargadi na makonni...
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil, Jihar Kano, ta kori dalibai 34 bayan tabbatar da laifin yin maguɗin jarrabawa a bangarori daban-daban....
Ministan Bunƙasa Ma’adinai, Dr. Dele Alake, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta rufe dukkan makarantun da ke karɓar kuɗin da ba Naira ba a...