Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta sanar da hutun Babbar Sallah ga dukkan makarantun firamare da sakandire na gwamnati da masu zaman kansu a fadin jihar....
The North-West University Kano, through its Centre for Gender Studies and Family Development, in collaboration with the International Institute of Islamic Thought, organized a one-day public...
Shugaban ƙaramar hukumar Ungogo, Tijjani Amiru Bilyaminu ya bayar da umarnin rufe makarantar Al-Hadeed Private School har sai baba ta gani, bayan gurfanar da wani malamin...
Gwamnatin Tarayya ta hana duk wanda aka ba digirin girmamawa amfani da lakabin “Dr” a sunansa. Ministan Ilimi, Tunji Alausa, ne ya bayyana hakan yayin wani...
Shugaban ƙasar Kenya, William Ruto, ya kare tsarin ilimin ƙasarsa tare da cewa suna da ƙwarewa sosai a harshen Turanci, inda ya soki yadda ‘yan Najeriya...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta Najeriya (JAMB) ta nemi afuwa kan jinkirin sakin sakamakon jarabawar UTME da aka gudanar ranar Juma’a, 17 ga Afrilu, 2026....
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta Najeriya (JAMB) ta sanar da sakin sakamakon daliban da suka rubuta jarabawar UTME ta 2026 a ranar Alhamis, 16 ga...
Ministan Ilimi, Tunji Alausa ya bayyana cewa Najeriya na bukatar kashe kusan dala miliyan 345 a duk shekara domin dawo da yara kusan miliyan 15 da...
Hukumar kula da bautar ƙasa ta Najeriya (NYSC) ta sanar da cewa za ta buɗe shafinta na yanar gizo domin rajistar masu shirin shiga bautar ƙasa...
A wani mataki na taimakawa alumma tashar Himma Radio dake Kano ta dauki nauyin mayar da Yaran da basa zuwa makaranata 80 a Karamar Hukumar Madobi....