A yau Talata, 20 ga Janairu, 2026, ne Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi, ya fara karatu a Jami’ar North-West da ke Jihar Kano, inda yake...
Kundin Oxford English Dictionary (OED) ya ƙara wasu kalmomi da suka samo asali daga Najeriya a sabuwar sabuntawar sa ta Disambar 2025, lamarin da ke nuna...
Gwamnatocin jihohin Kebbi da Kwara sun sanar da sake buɗe makarantu a wasu yankuna, alamar dawowar harkokin karatu a hankali bayan rufe su na tsawon lokaci...
Gwamnatin Jihar Gombe ta amince da kashe N665 miliyan don biyan kudin jarabawar Senior Secondary School Certificate Examination (SSCE) ga dalibai 23,873 a jihar. Hakan ya...
Hukumar Kula da Jami’o’i ta Ƙasa (NUC) ta ba Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Yola (FCE Yola) izinin gudanar da shirye-shiryen karatun digiri a ƙarƙashin...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sauya sunan Jami’ar Kimiyya ta Tarayya da ke Azare, Jihar Bauchi, zuwa Jami’ar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, domin...
Danmadanho, Kano – Makarantar Government Secondary School (GSS) Danmadanho, Gezawa, wacce aka kafa a shekarar 2008, na fuskantar babban kalubale na rashin zuwan dalibai. Duk da...
Gwamnatin Tarayya ta haramta karɓa ko matsar da ɗalibai zuwa aji uku na Senior Secondary School (SS3) a dukkan makarantu na gwamnati da masu zaman kansu...
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da sabon shiri domin rage yawan yaran da ba sa zuwa makaranta da kuma inganta karatun manya a fadin ƙasar nan. Shirin,...
The Chairman of the MAAUN Parents Association, Alhaji Mustapha Balarabe, has condemned media reports alleging that the university imposed an exorbitant convocation fee on students. In...