Gwamnatin Tarayya ta ƙara kuɗin mallakar takardar tafiye-tafiyen ƙasashen waje na ƙasar, wato fasfo, inda sabon ƙarin zai fara aiki daga ranar ɗaya ga watan Satumban...
Gwamnatin Jihar Kano ta haramta yin duk wani fim da ke nuna faɗan daba ko harkar daudu nan take a faɗin jihar. Hukumar Tace Fina-Finai da...
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce ta gurfanar da tauraruwar finafinan Kannywood Amal Umar a gaban kotu bayan ta yi yunƙurin bai wa wani jami’inta cin-hanci....
Mashiryin shirin fina-finan Kannywood Abdu Amart da aka fi sani da Maikwashewa ya siya wa iyalin Marigayi Director Aminu S Bono gida a unguwar Dandago kamar...
Shahararriyar mai amfani da kafar yanar gizo ta TikTok ‘yar asalin jihar Kano Murja Ibrahim Kunya ta bayyana cewar dukkan kudaden da take bin marigayi Darakta...
Fitaccen mawaƙin jam’iyyar APC Dauda Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Rarara, ya bayyana alhininsa kan rashin Daraktan Kannywood Aminu S. Bono. A sanarwar da...
Fitacciyar Yar Tiktok Murja Ibrahim Kunya Tayi Kira Ga Shugaban Hukumar Hisbah Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Da Ya Tattaro Dukkan Matan Kannywood Harda Ita Aje Ayi...