Ministan Tsaron Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya ajiye aikinsa nan take bisa dalilan lafiya. Wasikar murabus ɗin, wacce aka turawa Shugaba Bola Tinubu, ta tabbatar...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta sake jaddada cikakken aiwatar da dokar da ta haramta ɗaukar fasinja da babura, tare da takaita zirga-zirgar adaidita sahu daga...
Yan bindiga sun sake kai wa hari a Unguwar Tsamiya da ake kira Dabawa, cikin Karamar Hukumar Shanono ta Jihar Kano, inda suka yi garkuwa da...
Rundunar ’yan sandan Jihar Jigawa ta cafke wani matashi ɗan jamhuriyar Nijar mai shekaru 21, da zargin satar shanu guda takwas a Maigatari, LGA. An kama...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa nan ba da jimawa ba za ta fitar da sunayen waɗanda ke daukar nauyin ta’addanci a Najeriya. Daniel Bwala, mai ba...
Tsohon Ministan Sufuri Rotimi Amaechi ya karyata rade-radin cewa zai iya zama mataimakin Atiku Abubakar ko wani dan takarar shugaban kasa a 2027. Amaechi ya bayyana...
A cikin makonni biyu kacal, hare-haren ‘yan bindiga sun yi kamari a jihohin Arewa, inda aka yi garkuwa da sarakuna, mata masu ibada, amarya, dalibai da...
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da sabon shiri domin rage yawan yaran da ba sa zuwa makaranta da kuma inganta karatun manya a fadin ƙasar nan. Shirin,...
Wani rikici da ya ɓarke a ƙauyen Kangire na ƙaramar hukumar Birnin Kudu, Jihar Jigawa, tsakanin manoma da makiyaya ya yi sanadin jikkatar mutane shida. Rahotanni...
Hukumar bayar da lamunin karatu ta Najeriya, NELFUND, ta bayyana cewa ta riga ta tura N140.9 biliyan ga dalibai tun bayan buɗe shafinta a 24 Mayu...