The Nigeria Union of Journalists (NUJ), Information Chapel, in collaboration with the Kano State Local Government Information Officers Forum, has honoured the Director of Information, Alhaji...
Rundunar ƴan sandan jihar Edo ta kama wata mata mai suna Chioma Success bisa zargin shirya garkuwa da kanta da ɗanta domin karɓar kuɗin fansa daga...
Shahararren ɗan wasan ƙwallon kafa na Portugal, Cristiano Ronaldo, ya bayyana cewa ya kusa yin bankwana da buga kwallo bayan tsawon shekaru yana haskakawa a fagen...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana goyon bayan gwamnatinsa ga yunkurin kawo ƙarshen matsalar tsaro, musamman a yankunan da ke fama da hare-haren ƴan...
Zohran Mamdani, ɗan jam’iyyar Democrat, ya lashe zaɓen magajin garin birnin New York, lamarin da ya kafa tarihi a matsayin musulmi na farko da ya taɓa...
Hukumar Kashe Gobara ta Babban Birnin Tarayya Abuja (FCT Fire Service) ta bayyana cewa ta ceci rayuka 69 tare da dukiya da ta kai kimanin naira...
Gwamnatin kasar China ta bayyana goyon bayanta ga gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, tana mai gargadin Amurka da kada ta tsoma baki cikin harkokin cikin gida...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ba da umarni ga dukkan shugabannin ƙananan hukumomi 44 na jihar su riƙa gudanar da tarukan tsaro a...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya fara kammala shirin naɗa sabbin jakadu a ofisoshin jakadancin Najeriya a ƙasashen waje, bayan watanni da dama da guraben suka...
Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Olufemi Oluyede, ya musanta ikirarin cewa ana cin zarafin Kiristoci a ƙasar, yana mai cewa matsalar tsaro da ake fuskanta ta...