Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bayyana cewa hukumomin Saudiyya sun rage yawan kujerun da aka ware wa Najeriya daga 95,000 zuwa kusan 67,000 a aikin...
Ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Amnesty International ta bukaci hukumomin Najeriya da su soke hukuncin kisa daga tsarin dokokin ƙasar. Manajar shirye-shiryen ƙungiyar a Najeriya, Mrs...
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya bayyana a fili cewa gwamnatinsa ba ta taɓa shiga tattaunawa da ‘yan bindiga ba, yana mai jaddada cewa manufarsa...
Ministan Bunƙasa Ma’adinai, Dr. Dele Alake, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta rufe dukkan makarantun da ke karɓar kuɗin da ba Naira ba a...
Kungiyar Likitocin Nijeriya (NMA) ta bayyana wa Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja cewa shugaban ƙungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, yana da cikakkiyar lafiyar da zai iya...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa nan ba da jimawa ba za a kafa masana’antun ƙera fanel da sauran kayayyakin samar da wutar lantarki ta hasken...
Kotun Jihar Kano karkashin jagorancin Mai Shari’a Musa Dahuru Muhammad ta yanke wa wani mai horar da ƴan wasan ƙwallon ƙafa, Hayatu Muhammad, hukuncin zaman gidan...
Majalisar Dokokin a Najeriya ta bayyana cewa za ta kammala gyaran Dokar Zaɓe ta 2022 kafin ko zuwa watan Disamba na shekara ta 2025, domin tabbatar...
Hukumar Kula da Gidajen Yari ta Najeriya (NCoS), reshen Jihar Kano, ta bayyana cewa canjin wuri da aka yiwa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara daga gidan yari...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Bauchi ta kama wasu mutum shida da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, tare da kubutar da mutane uku da...