Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya shawarci tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan da kada ya tsaya takarar shugabancin ƙasar a zaɓen 2027, inda ya...
Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (ICPC), Musa Aliyu, ya bayyana cewa amfani da hukunci kaɗai ba zai wadatar wajen yaƙi da cin hanci...
Jam’iyyar NNPP mai mulkin jihar ta lashe zaɓen cike gurbi na ɗanmajalisar jiha a mazaɓar Bagwai da Shanono. A gefe guda kuma, APC mai adawa ce...
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya nada wani ɗan ƙasar Sin, Mista Li Zhensheng, a matsayin mai ba da shawara kan harkokin tattalin arziki ga gwamnatin...
Tsohon ɗantakarar shugaban Najeriya a Jam’iyyar Labour, Peter Obi ya yi kira ga masu kaɗa ƙuri’a a Najeriya, musamman masoyansa na ƙungiyar Obidient da su zaɓi...
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta tabbatar wa mazauna jihar cewa za ta samar da tsaro mai inganci yayin gudanar da zaben cike-gurbi a mazabar Bagwai/Shanono...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta ce ta kashe Naira biliyan 4.7 wajen biyan kuɗin rajistar ɗalibai na jihar domin rubuta jarabawa a cikin shekaru biyu da suka...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa akalla gidajen gyaran hali 12 daga cikin 246 da ake da su a Najeriya ake gyarawa a halin yanzu. Ministan Harkokin...
Hukumar gudanarwa ta Jami’ar Obafemi Awolowo (OAU), Ile-Ife, Jihar Osun, ta tabbatar da mutuwar wani ɗalibin likitanci na mataki na biyu, Ajibola Ibitayo, wanda ya kashe...
Kyaftin ɗin Super Falcons kuma yar wasan gaba, Rasheedat Ajibade, ta bayyana takaicinta game da jinkirin biyan alawus da kuɗaɗen da aka yi wa tawagarsu alkawari....