Dakarun Operation Safe Haven (OPSH) da ke aiki da rundunar soji ta musamman wadda ke aikin wanzar da zaman lafiya a Filato da wasu sassan jihohin...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano karkashin jagorancin mai shari’a Mohammed Nasir, ta yanke da wasu jami’an canji da ba bisa ka’ida ba...
Najeriya kasa ce da ke amsa sunan jagora a Afrika sai dai a halin yanzu kasar na fuskantar taɓarɓarewar tattalin arziƙi mafi muni wanda ke haifar...
Wasu Rahotanni daga jihar Yobe na bayyana cewa an samu bullar cutar Sankarau a wasu makarantun kwana, wadda ta yi sanadiyyar mutuwar akalla dalibai 20. Wasu...
Gwamnan babban bankin Kasa CBN, Olayemi Cardoso, ya ce shi da tawagarsa ba su da hannu a tabarbarewar tattalin arzikin da kasar nan ke fuskanta a...
Jami’ar Bayero Kano za ta karrama Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin da Shugaban Bankin Raya Afirka (AfDB), Dr. Akinwumi Adesina da digirin girmamawa, duba...
Shugaban Jami’ar Bayero ta Kano (BUK), Farfesa Sagir Adamu Abbas, ya bayyana cewa a taron yaye dalibai karo na 38 da aka fara ranar Talata sama...
Babban Bankin Kasa (CBN) ya fara sayar da dala ga ‘yan kasuwar canji kudade a Najeriya. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da ya...
Shugaban ƙungiyar ƙwadago Ta Kasa NLC, Joe Ajaero ya ce sun fito zanga-zanga a yau ne domin ganin cewa idan suka ci gaba da hakuri, mutane...
Sama da shaguna 50 ne suka kone kurmus tare salwantar dukiyar miliyoyin Naira a wata gobara da ta tashi a kasuwar ’yan Katako da ke unguwar...