Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa Dr. Farouq Kurawa amatsayin manajan darakta na hukumar bunƙasa aikin gona da raya karkara ta jihar Kano KNARDA....
Jami’an ‘yan sanda a jihar Ondo sun damke wata mai sayar da abinci kuma matar aure Misis Esther Godwin bisa zargin zuba ruwan zafi kan wata...
Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta cafke wata mata mai suna Misis Ukamaka Udugbo a garin Abagana da ke karamar hukumar Njikoka bisa zarginta da dukan...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya mika takardar murabus dinsa a daren jiya. Majiya mai tushe ta tabbatar wa da jaridar Daily trust...
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya nuna rashin jin dadinsa kan rashin wutar lantarki da rashin kyakkyawan yanayi a babban asibitin garin Gwoza. Zulum wanda...
Gwamnatocin jihohin Bauchi da Gombe sun amince da bayar da tallafin farashin takin zamani domin saukaka amfani da kayan amfanin gona yayin da manoma ke fara...
Kakakin majalisar wakilai Tajudeen Abbas a ranar Asabar a Zariya, da ke jihar Kaduna, ya bayyana cewa majalisar wakilai ta 10 za ta samar da wani...
Gwamnatin jihar Jigawa ta sayo buhunan takin zamani guda dubu 120,000, wanda za’a rabawa wuraren saida takin guda 43 dake fadin jihar, kuma za’a sayar dasu...
Gwamnatin jihar Kano za ta bayar da tallafin karatu zuwa kasashen ketare ga nakasassu a jihar. Gwamnati ta ce nakasassu za su ci gajiyar shirin gwamnatin...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Alhamis din nan ya bukaci majalisar dattawa ta amince da bukatar karbo bashin dala miliyan 800. Jaridar Daily Trust...