Majalisar wakilai ta mayar da martani kan zargin da shugaban kungiyar malaman jami’o’in taKasa ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke ya yi na cewa shugaban majalisar, Femi...
Gwamnatin tarayya ta ce nan ba da jimawa ba za ta fitar da sanarwar karin albashi ga ma’aikatan gwamnatin Tarayya. Gwamnati na duba yiwuwar karin tsadar...
Rundunar ‘yan sanda a ranar Juma’a ta gurfanar da wani mutum mai suna Oscar Akpan mai shekaru 30 a gaban wata kotun majistare ta Ajah...
Cibiyar nazarin gine-gine ta Najeriya (NIA) reshen jihar Kano, ta ce ta kuduri aniyar magance matsalar rugujewar gine-gine da sauran batutuwan da suka shafi gini a...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa (FRSC), reshen jihar Oyo, ta ce an kama motoci 630 da rundunar ta kama a jihar Oyo bisa zargin aikata...
Jam’iyyar APC reshen Zamfara ta karbi wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP da na sabuwar jam’iyyar NNPP da suka sauya sheka a jihar. A ranar Litinin din nan...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas ta kama wani mataimakin Sufeton ‘yan sanda, ASP, dake aiki a sashin Ajah bisa zargin kashe wata lauya a...
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya bayyana fatansa na cewa ‘yan siyasar da ke shirin yin magudi a zaben 2023 ba za su yi nasara...
Dr Abubakar Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattawa, ya yi barazanar daukar matakin kotu kan gwamna Abdulrahaman Abdurazaq na jihar Kwara. Bukola Yayi wannan barazanar...
Gwamnatin jihar Kogi ta ayyana ranar Alhamis 29 ga watan Disamba, 2022 a matsayin ranar hutu domin jihar za ta karbi bakuncin shugaban kasa Muhammadu...