Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Cristiano Ronaldo ya ci kwallo na 700 a tarihin kungiyoyin da ya buga wa tamaula, bayan da Manchester United ta doke...
Ɗan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar PRP Salihu Tanko Yakasai da ake kira da Ɗawisu, ya naɗa Suhaib Auwal Gwagwarwa a matsayin jami’in yaɗa labarai...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA ta raba kayan agaji ga mutanen da ambaliyar ruwa ta raba da muhallansu a kananan hukumomi tara na...
Kwamishinan Kasafi da tsare-tsare na jihar Kano, Alhaji Ibrahim Danazumi Gwarzo ya yaba da kokarin da shirin KN-CARES ke yi na gyara hanyoyin karkara da suka...
Rikici ya kunno kai a asibitin koyarwa na Aminu Kano da ke Kano, yayin da ma’aikatan lafiya a karkashin kungiyar hadin gwiwa ta bangaren lafiya (JOHESU)...
Akalla mutane 24 ne suka rasu tare da lalata gidaje 16,625 a jihar Katsina sakamakon ambaliyar ruwa da iska. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci al’ummar musulmi da su yi koyi da kyawawan dabi’u na Annabi Muhammad sallallahu alaihi wassalam, yana mai cewa, “Hanya mafi...
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Sen. Iyorchia Ayu, ya ce an ba shi wa’adin sake kafa jam’iyyar ne ba wai ya wawure dukiyar jam’iyyar ba ko...
Rundunar yan sanda ta gurfanar da wata matashiya mai suna shamsiyya Adamu mazauniyar unguwar rimin kebe, wadda ake tuhuma da laifin kutse da sata wanda ya...
Kotun daukaka kara da ke Abuja, ta umarci mambobin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da su koma bakin aiki ba tare da bata lokaci ba. Kotun daukaka...