Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya naɗa Mista Salihu Dembos a matsayin sabon shugaban gida talabijin na ƙasa NTA. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da...
Kotun ma’aikata ta umarci malaman jami’oi’in da su koma bakin aiki ba tare da ɓata lokaci. Kotun ta yi wannan hukunci ne a zamanta na yau...
Gwamnatin tarayya a daren ranar Talata ta ce wutar lantarki a karkashin gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta samu kyautatuwa matuka idan aka kwatanta da...
Gwamnatin jihar Kano ta daga dajarar asibitin garin Rano zuwa asibitin kwararru mai dauke da gadaje dari hudu. Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje shine ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da gudanar da wata haramtacciyar kwalejin kimiyyar lafiya a karamar hukumar Bosso ta...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta wallafa sunayen ƴan takarar shugaban ƙasa su 18 da na ƴan takarar majalisar tarayya su 4,223. Hukumar...
Gwamnatin jihar Yobe ta ce za ta yi amfani da Naira biliyan 10.8 daga cikin Naira biliyan 18 da gwamnatin tarayya ta mayar mata a ayyukan...
Mataimakin daraktan dabarun sadarwa na kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa a jam’iyyar APC, Lanre Issa-Onilu, ya ce ‘yan Najeriya na hakuri saboda sun amince da...
Dan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar (NNPP), Abba Kabir Yusuf, ya nesanta kansa daga wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na...
Ga dalilai guda tara 9 daga cikin musabbabin janyo kiki-kaka tsakanin Gwamnatin Tarayyar Najeriya da ƙungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ASUU. Zan saka su a sigar mahawara...