Gwamnatin jihar Kano ta ayyana neman mawakin da ake kira da 442 ruwa a jallo, saboda yin wakokin da basu dace ba. Shugaban hukumar tace fina...
Sanata mai wakiltar mazaɓar Kano ta tsakiya a majalisar dattawa Malam Ibrahim Shekarau, ya sanar da ficewar sa da ga jam’iyar NNPP zuwa PDP. Malam Shekarau...
Wasu ‘yan bindiga a jihar Zamfara sun yanke hannun wani mazaunin gari mai suna Samaila Muhammad. An kai wa mutumin harin ne bayan kutsawa cikin gidansa...
Ɗan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar ADP, Sha’aban Ibrahim Sharaɗa ya amince da naɗin Abbas Yusha’u Yusuf a matsayin kakakin kwamitin yaƙin neman zaɓen sa....
Gamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya bayyana mutuwar marigayi sarkin Funakaye marigayi Alhaji Muazu Muhammad Kwairanga III a matsayin babban rashi ga masarautarsa har ma...
Allah ya yi wa Sarkin Funakaye da ke jihar Gombe Alhaji Mu’azu Muhammad Kwairanga III rasuwa. Rahotonni sun bayyana cewa Sarkin ya rasu ne a ƙarshen...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi kira da a baiwa hazikan matasan Afirka da ke fama da karancin kudin shiga na tallafin karatu. Jonathan ya...
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), ta bukaci gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari da ta yi koyi da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan wajen warware yajin aikin da...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP, Dakta Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce jam’iyyarsa za ta ƙwace mulkin jihar Borno daga hannun gwamnan ta Farfesa Babagana...
Rundunar ƴan sandan Jihar Kebbi, ta cafke wata mata mai shekaru 30 bisa zargin ta da laifin kashe tsohon mijin ta. BBC ta ruwaito cewa, jami’in...