Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya yabawa tsohon gwamnan jigawa Sule Lamido da sauran gwamnatocin sojoji da na farar hula bisa ci gaban jihar a...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, zai ziyarci Kano ranar Lahadi domin tarbar Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Ibrahim Shekarau, da ya...
Kakakin jam’iyyar NNPP Abdulmumin Jibrin ya bayyana cewa sakamakon zaben 2023 zai girgiza ‘yan Najeriya. Tsohon dan majalisar ya yi tsokaci ne kan damar da...
Gwamnatin tarayya ta hannun ofishin kula da muhalli ta bada kwangilar gina gada, da gyara matsalar zaizayar kasa da kuma shawo kan ambaliyar ruwa a...
Rundunar sojin Najeriya ta kori wasu sojoji biyu bisa kisan wani malamin addinin Islama, Sheikh Goni Aisami a Gashua, da ke jihar Yobe. Sojojin da aka...
Shugaban kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke ya bayyana jami’o’i mallakin gwamnatocin jihohi a matsayin marasa amfani. Farfesa Osodeke, wanda ya bayyana a gidan Talabijin...
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da cewa ba a bude makarantun sakandire 75 ba a jihar sakamakon rashin tsaro. Babban Sakatare a Ma’aikatar ilimi ta...
Hukumar Agajin Gaggawa ta Babban Birnin Tarayya (FEMA) ta sanar da mazauna babban birnin tarayya Abuja game da ambaliya mai karfi da za a yi...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, a ranar Juma’ar nan, ya umarci hukumar raya birane ta jihar da ta gaggauta bude shedikwatar jam’iyyar (NNPP) ta Maiduguri da...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasan gaban Faransa Karim Benzema ya lashe kyautar gwarzon UEFA na bana, bikin da aka gudanar da shi a Istanbul...