Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Neja ya ce gwamnatin tarayya ta kera na’urar tsaro a kewayen madatsar ruwa ta Zungeru da ake ginawa domin ganin...
Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta karbi karin sunan mutum guda da gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya aike mata domin tantancewa tare da sahale naɗa shi...
Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa, ta tabbatar da rahoton da ke cewa ƴan bindiga sun sace kwamishinan yaɗa labarai, al’adu da yawon bude ido na jihar...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Birnin Kano watau KMC Sha’aban Ibrahim Sharada, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar APC zuwa ADP. Jaridar Solacebase ta ruwaito...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle, ya rattaɓa hannu a kan dokar gwamnatin jihar da ta yi tanadin hukuncin kisa ga duk wanda aka samu da...
Matsalar samar da wutar lantarki a Najeriya na iya kara kamari daga ranar Laraba yayin da kungiyar ma’aikatan ta umurci ma’aikatan da ke aikin samar da...
Abdu Ado Ƙofar Na’isa Hukumar kwallon kafar Ingila ta rubuta takardun tuhuma ga Thomas Tuchel da Antonio Conte, wato masu horas da kungiyoyin Chelsea da...
Babbar majalisar da ke yanke hukunci kan tsarin siyasar Sanata Ibrahim Shekarau, majalisar tuntuba ta Shura, ta yi watsi da rade-radin yunkurin da jam’iyyar PDP ta...
Gwamnoni za su gana da Buhari kan taɓarɓarewar tattalin arziki, da rashin tsaro A bisa fargabar tabarbarewar tattalin arzikin da kasar nan ke ciki, Gwamnoni 36...
Kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC Festus Keyamo, ya ce ASUU na yajin aiki ne saboda yarjejeniyar 2009 da gwamnatin PDP...