Rahotonni daga birnin tarayya Abuja, sun bayyana cewa jami’an hukumar gidan ajiya da gyaran hali na Kuje, sun saki tsohon gwamnan jihar Plateau Joshua Dariye da...
An Shiga Zullumi A Abuja Yayin Da ‘Yan sanda Suka Yi Arangama Yan daba A ranar Litinin da ta gabata ne aka samu barkewar sa’insa a...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA shiyyar jihar Sokoto, ta ce, ta cafke wani tsohon soja mai shekara 90 bisa zarginsa da sayar...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina, ta ce ta kuɓutar da wasu mutane shida daga hannun masu garkuwa da mutane. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar SP...
Hukumar Shige da Fice ta Damƙe masu Safarar Makamai 3 a Cross River Kwanturolan da ke kula da Hukumar Shige da Fice ta Najeriya da...
Yayinda Najeriya ke fuskantar karancin kudaden gudanar da ayyuka da kuma biyan albashin ma’aikata, sakamakon matsalolin da suka addabi kasar, Gwamnonin kasar sun bai wa shugaban...
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce ta gyara cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko (PHCs) guda 140 yayin da ake ci gaba da aikin wasu 36 a...
Karamin Ministan Kwadago, Festus Keyamo ya ce a aljanna ne kawai ba za a samu tabarbarewar tsaro ba. Keyamo ya bayyana hakan ne a lokacin da...
Gwamnatin jihar Zamfara ta yabawa majalissar dokokin jihar bisa amincewa da dokar kare hakkin jama’a data zama doka. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwar...
Akalla mutane biyar ne suka mutu bayan da wasu ‘yan bindiga suka kai hari a wani kamfani mai suna Royal West Africa Ceramics da ke Ajaokuta...