Masarautar Ƙaraye ta naɗa sabon Dagaci biyo bayan murabus da tsohon Dagacin ya yi saboda shekarun tsufa. Mai martaba sarkin Karaye Alhaji DR. Ibrahim Abubakar II...
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanatan mazaɓar Kano ta tsakiya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya lashe tikitin zama ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar NNPP. Kwankwanso,...
Bayan kammala tantance akwatuna 10 waɗanda aka kaɗa ƙuri’un zaɓen fitar da gwani na jam’iyyar takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC mai mulki. Alamomi na nuna...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su tabbatar ba su bar jam’iyyar adawa ta PDP “ta mayar da ƙasa baya ba”....
Jagoran jam’iyyar APC kuma ɗan takara a jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ne ke kan gaba da yawan ƙuri’un da aka soma ƙidayawa domin tantance yawan...
Allah ya yi wa shugaban tawagar wakilan jam’iyyar APC na Jihar Jigawa a taron zaɓen fitar da ƴan takara na APC, Alhaji Isah Burji rasuwa. Marigayin...
Jami’an hukumar tsaro ta DSS, sun samu nasarar kuɓutar da Hajiya Laure, mahaifiyar ɗan takarar kujerar Sanatan mazaɓar Kano ta tsakiya a jam’iyyar APC A. A...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce, ta kama mutane biyu da ake zargin suna da hannu wajen yin garkuwa da mahaifiyar ɗan takarar kujerar Sanatan...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, yana gudanar da wata ganawa da gwamnonin yankin Arewacin Najeriya dangane da batun fitar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC. Wannan...
Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau, ya tikitin yin takarar Sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar NNPP. Sanatan dai ya samu nasarar ne bayan kammala zaɓen...