Wasu ƴan bindiga, sun sace ƴan kasuwa kusan mutum arba’in a kan hanyarsu ta zuwa jihar Zamfara daga Sokoto. BBC ta ruwaito cewa mafi yawa daga...
Ya zuwa yammacin Asabar ɗin an, kimanin maniyyata ƴan asalin Najeriya mutum dubu ɗaya da ɗari uku da hamsin da huɗu ne suka isa ƙasar Saudiyya...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta ƙara kayan aikin yin rijistar katin zaɓe na din-din-din a wasu jihohin Najeriya. Shugaban kwamitin wayar da...
Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ASUU, ta yi watsi da tayin karo-karon kuɗaɗe da za a yi mata don janye yajin aikin da ke yi. Shugabannin ƙungiyar...
A fafatawar da ake a gasar Premier ta kasar nan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars zata kece raini da takwararta ta Wiki Tourist. Za ayi...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ƙaddamar da shirin tattalin arziki Najeriya ta hanyar fasahar internet. Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa Shugaba Buhari, ya kaddamar da sabon...
Rundunar ƴan sandan jahar Kano ta tabbatar da cafke wasu matasa 3 da ake zarginsu da zuwa ƙaramar hukumar Rimin-Gado ta jahar Kano, sanye da kayan...
Wasu daga ciki dangin fasinjojin da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su na jiragin ƙasan Abuja zuwa Kaduna, sun musanta labarin da ake yadawa a...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta ce alamu na nuna cewa akwai yuwuwar cewa ƴan Najeriya kimanin miliyan casa’in ne za su kaɗa...
Tsohon gwamnan jahar Kebbi, Sanata Adamu Aleiro, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar APC zuwa PDP. Tsohon gwamnan wanda yanzu haka ɗan majalisar dattawa ne, ya bayyana...