Akalla matasa 17 ne aka tsinci gawarwakinsu a wani gidan rawa a wani gari a birnin da ke kudancin Afirka ta Kudu ranar Lahadi, in ji...
Daga; Abdullahi Alhassan, Kaduna WATA Kungiyar da ke fafutukar tabbatar da daidaito da shugabanci nagari a Arewacin Najeriya wato Northern Nigeria Front For Equity...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’oi da Malamai ba, NASU da kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya, SSANU, sun tsawaita wa’adin yajin aikin da watanni biyu. Tsawaita wa’adin yana...
Ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu, ya shaida wa hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC cewa, bai halarci makarantun firamare da sakandare...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC), ta wallafa sunaye da bayanan wasu ‘yan takara da jam’iyyun siyasa suka tsayar da su a zaben shekarar...
Jami’an ƴan sanda, sun yi nasarar kuɓutar da mahaifiyar ɗan takarar Sanatan Jigawa ta tsakiya Hajiya Fatima Ibrahim daga maɓoyar ƴan garkuwa a garin Kano. Freedom...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta karrama wani jami’inta mai suna Nura Mande, bisa mayar da Dalar Amurka dubu takwas da ya tsinta ga mai su....
Jam’iyyar APC mai mulki, ta kafa wani kwamiti domin sasanta ƴaƴanta bisa ƙorafinsu kan zaɓukan fitar da gwanin da aka gudanar a jihar Borno. Hakan na...
Daga Abdullahi Alhassan, Kaduna Wata kungiyar matasa dake fafutukar ganin dan takarar jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya zamo shugaban kasa a zabukan 2023 mai...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta a Najeriya ta ICPC ta bankado wasu kudade daga wata kadara da hukumar ta ce mallakar...