Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya amince tare da bayar da tallafin Naira Miliyan Talatin da Uku 33 a matsayin alawus alawus ga Malaman...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya kaddamar da horas da wata sabuwar rundunar tsaro da aka kafa, ta Community Protection Guard (CPG) domin magance ‘yan...
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, sun kama tubalai 22 na tabar heroin masu nauyin kilogiram 23.55 da aka boye...
Shugaban hukumar zabe ta kasa INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya yi magana a lokacin wani kwamitin tsaro na hukumar zabe a Abuja a ranar 2 ga...
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta kammala kashi na uku na hanyar Kano zuwa Zariya, wani bangare na titin Arewa maso Yamma da ake ginawa nan...
Cibiyar ci gaban mata ta kasa (NCWD) ta shirya tsaf don ba da ababen more rayuwa ta fuska daban-daban a tsarin da ake kai bayan shekaru...
Mambobin majalisar dokokin jihar Bauchi 22, sun kaɗa kuri’ar ƙin amincewa da shugabancin majalisar. Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa ƴan majalisar sun ɗauki matakin ne bisa...
A ranar Juma’a nan ne wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Abdullahi Liman, ta hana gwamnatin jihar Kano rancen...
Gwamnatin Najeriya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kasar Burtaniya kan magance matsalar bakin haure ba bisa ka’ida ba, kamar yadda tsarin ‘New Plan For...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta shirya gudanar da zanga-zanga kan halin da kasar ke ciki. Zanga-zangar ita ce don jawo hankalin gwamnati kan tabarbarewar tsaro...