Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar Abuja ranar Laraba 6 ga watan Yuli domin halartar taron kungiyar ci gaban kasa da kasa (IDA) na kasashen Afirka...
Ministan tsaro na Najeriya Manjo Janar Bashir Salihi Magashi mai ritaya, ya ce, kusan ɗaurarru ɗari shida ne su ka arce daga gidan gyaran hali na...
MAKKAH: Dr. Abdulrahman Al-Sudais, shugaban fadar shugaban kasa mai kula da harkokin manyan masallatai guda biyu, ya bayyana cewa an kammala shirye-shiryen rufe dakin Ka’aba da...
Wasu Rahotonni sun bayyana cewa, dakataccen mataimakin kwamishinan ƴan sanda Abba Kyari ya are daga gidan ajiya da gyaran hali na Kuje da ake tsare da...
Wasu ƴan bindiga, sun bude wuta kan ayarin motocin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da aka tura su mahaifarsa Daura, kafin zuwan shugaban domin gudanar da bikin...
Hukumar da’ar ma’aikata ta tarayya (FCC) ta jaddada kudirinta na samar da zaman lafiya da hadin kai a kasar nan, musamman a daidai lokacin da al’ummar...
Gobara ta kone wasu shaguna na wucin gadi guda 30 da masu aikin gyaran robar ke yi a Bompai da ke karamar hukumar Nasarawa a jihar...
Wasu dakarun ƴan sintiri a jihar Filato, sun samu nasarar kashe ƴan fashin daji 10 yayin wata arangama da suka yi a garin Zak mai tazarar...
Majalisar Masarautar Katsina ta sanar da dakatar da hawa a lokacin bukukuwan babbar Sallah (Eid-el-Kabir) a ranar Asabar. Sanarwar dakatarwar ta fito ne a wata sanarwa...
‘Yan Najeriya, zabe ya sake zuwa Mu guji tashin hankali Bari mu buga wasan bisa ga ka’ida Kar ku zama yan daba Ka ce a’a ga...