Manyan masu ruwa da tsaki a harkokin aikin Hajjin 2022 sun yi taro a ranar Talata domin cimma matsaya kan matakan gudanar da aikin Hajjin bana....
Shugaban zartaswa na hukumar kidaya ta kasa (NPC), Alhaji Nasir Kwarra ya ce sahihin bayanai na da matukar muhimmanci ga tsare-tsare da ci gaban kasa. Ya...
Na rantse da Allah ni ma na nemi takardun Makarantun da na yi na Firamari da Sakandire da na Jami’a sama ko kasa sun bace a...
Rahotonni daga jihar Katsina na nuni da cewa, Kimanin mazauna sansanin ƴan gudun hijira 22 ne suka mutu sakamakon fama da yunwa. BBC ta ruwaito cewa...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya umarci al’ummar Musulmi da su duba...
Majalisar dattawa a ranar Talata ta dage cewa za ta ci gaba da binciken tsohon Alkalin Alkalan Najeriya (CJN) Ibrahim Tanko Muhammad. Hakan dai ya biyo...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya tafi ƙasar Portugal, domin amsa gayyatar sa da shugaban ƙasar Marcelo Rebelo de Sousa ya yi masa. Hakan na ƙunshe ne...
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta tabbatar da mutuwar wani direba da mata da ƙananan yara a hanyar su ta komawa hadejia daga kai amarya. Rundunar...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero tare da ƴan tawagar sa, sun dawo daga ƙasar Morocco. Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa sarkin da waɗanda...
Rahotonni daga jihar Kaduna sun tabbatar da cewa, Ƴan bindiga, sun sace wani sabon Baturen ƴan sanda watau DPO na yankin Birnin Gwari. Lamarin dai ya...