Ƙungiyar Kwadago ta Najeriya NLC shiyyar Kano, ta soki lamirin gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje na ciyo bashin naira biliyan 10 domin sayen kyamarorin...
Kotun ƙoli a jihar Lagos, ta yanke wani hukunci wanda ya bai wa ɗalibai mata musulmi damar su sanya hijabi a makarantun jihar Lagos ba tare...
Hukumar yaƙi da fasa ƙwauri ta Najeriya Customs, ta ce jami’anta sun samu nasarar cafke kayayyaki da aka shigo da su ba bisa ƙa’ida ba wanda...
Jam’iyyar adawa ta PDP, ta soki ƙudurin gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje na ciyo bashin Biliyan 10 domin sanya kyamarorin CCTV da sauran kayan aikin...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen baɗi Alhaji Atiku Abubakar, ya zabi gwamnan jihar Delta Ifeanyi Okowa, a matsayin mataikinsa idan ya samu...
Rundunar ƴan sanda jihar Borno, ta ce jami’anta sun cafke mutum 8 bisa zarginsu da yin garkuwa da mutane. Kwamishinan ƴan sandan jihar Abdu Umar, ne...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, zai kai ziyara jihar Kano a gobe Alhamis 16 ga watan Yuni. Hakan na cikin saƙon da mai taimaka wa shugaban ƙasar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya yi wata ganawa da gwamnonin jim’iyyar APC a fadar mulki ta Aso Villa da ke Abuja. Shugaban ƙungiyar gwamnonin APC gwamnan...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta gargaɗi maniyyata aikin Hajjin bana kan safarar miyagun ƙwayoyi. Jami’ar hukumar Habiba Zubairu, ce...
Ƴan bindigar da suka sace fasinjojin jirgin ƙasa Kaduna zuwa Abuja a ranar 28 ga watan Maris & in da ya gabata, sun ƙara sakin wasu...