Babbar kotun tarayya da ke birnin tarayya Abuja, ta umarci shugaban kotun da’ar ma’aikata Danladi Umar, ya gurfana a gaban zauren majalisar dattijai domin bahasi kan...
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta ce, za ta fara sayar da fom ɗin na gani ina so ga masu sha’awar tsayawa takarar muƙamai daban-daban gabanin...
Hukumar Kwastam ta Ƙasa, NCS, a yau Litinin ta buɗe kan iyakar Kamba da ta haɗa kasar da jamhuriyar Nijar a kan hanyar Kebbi a hukumance....
Ƙungiyar masu rajin kasancewar Manjo Hamza Almustapha ya zama shugaban Najeriya a zaɓen baɗi da ke ƙaratowa, watau Hamza Almustapha Awareness shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya,...
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed ya suffanta zaɓar shi da tsohon shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki a matsayin ƴan takarar shugaban ƙasa na maslaha a jam’iyar...
Yan bindiga sun yi garkuwa da mambobin kungiyar Makiyaya ta Najeriya (MACBAN) guda 10 tare da sace shanu 300 a jihar Anambra. An kai wa Fulanin...
A jiya Alhamis ne Hukumar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC ta yi barazanar kama Manajan-Darakta na Hukumar Kare Hakkin...
Ɗaruruwan magoya baya, da su ka haɗa da matasa da gungun mata ne a yau Juma’a su ka yi tsinke a ofishin tsohon shugaban ƙasa Goodluck...
Tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya kammala shirin bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a 2023 a hukumance, a karkashin jam’iyyar NNPP a...
Kungiyar Gwamnonin Najeriya, NGF, a jiya Juma’a, ta bayar da gudunmuwar Naira miliyan 50 ga gwamnatin jihar Kaduna domin rabawa wadanda harin bam din da jirgin...