Masu sana’ar sayar da rodi da ke kasuwar Kofar Ruwa a Jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar kin amincewa da matakin Ƙaramar Hukumar Dala na yanka...
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, mai neman takarar shugaban kasa, ya ce ba zai yarda da a bashi toshiyar bakin takarar mataimakin shugaban kasa ba. “Ban...
Ƴan bindiga sun sace ɗalibai mata huɗu a Kwalejin Kimiyyar Kiwon Lafiya ranar Talata da dare a Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya. Wani mazaunin yankin...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da a gaggauta fitar da tan 40,000 na hatsi iri daban-daban da ga rumbun gwamnati domin taimakawa marasa galihu a...
Shugaban jam’iyyar APC na Ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya ajiye mukaminsa na ɗan majalisar dattawa, mai wakiltar Nasarawa ta Arewa. Sanata Adamu ya aikewa majalisar wasikar...
Al’umma a Jihar Kano na cigaba da kokawa a bisa wahalar ruwan sha, musamman a ƙwaryar birnin Kano yayin da a ke azumin watan Ramadan. Wani...
Saudi Arebiya ta bayyana cewa maniyyata 850,000 ne, daidai da kashi 85 cikin 100, za su yi aikin Hajjin bana daga cikin mutum miliyan 1 da...
Jam’iyar APC, reshen Jihar Legas ta caccaki Mataimakin Shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo a kan baiyana takarar sa ta shugaban kasa da ya yi a jiya...
Gwamnatin tarayya ta hannu Ministan Kwadago da Ayyuka, Chris Ngige, na ganawa da kungiyar malaman jami’o’i ta kasa wato ASUU, a yau Litinin. Jaridar Punch ta...
Gwamnatin tarayya ta ce ta fara kokarin fitar da ‘yan Najeriya miliyan 40 daga kangin talauci nan da shekaru biyu masu zuwa ta hanyar shirin farfado...