Rundunar ƴan sandan Jihar Jigawa, ta umarci Jami’anta da su fara cafkewa tare ɗaukar matakan da suka dace akan dukkan direbobin da suke yin lodin da...
Mambobin majalisar dokokin jihar Kano guda uku, sun sauya sheƙa daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa sabuwar jam’iyyar NNPP. A cikin wata sanarwa da sakataren yaɗa...
Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa gaskiya da rikon amana ce ta sa ya zaɓi Mataimakinsa, Nasiru Yusuf Gawuna da tsohon Kwamishinan...
Jagoran Jam’iyyar APC na ƙasa Bola Ahmed Tinubu yace kowa na iya bayyana sha’awar sa ta tsayawa takarar shugabancin kasar amma kuma ba kowa ke iya...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, Ibrahim Shekarau ya ce bai kai ga yanke shawara kan ficewa daga...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce Jam’iyar NNPP za ta samu gagarumar nasara a zaɓukan 2023. Sanata Kwankwaso ya bada wannan tabbaci ne...
An kwantar da Sarki Salman bin Abdulaziz na Saudiyya a asibiti a birnin Jeddah domin duba lafiyarsa. Kamfanin dillancin labaran Saudiyya ya bayar da ɗan takaitaccen...
Mambobin majalisar dokokin jihar Kano 11, sun sauya sheƙa daga jam’iyyar zuwa jam’iyyar APC mai mulki da kuma sabuwar jam’iyyar NNPP. A kwanakin baya ne majalisar...
Gidan rediyon Freedom da ke Kano ya rawaito cewa mambobin majalisar dokokin jihar Kano guda Takwas sun fice daga jami’iyyar PDP zuwa jam’iyyar NNPP a yau...
A yau Juma’a ne kotun ƙolin Najeriya ta yi watsi da ƙarar da ɓangaren Malam Ibrahim Shekarau na jam’iyyar APC suka shigar a kan tsagin gwamna...